iqna

IQNA

IQNA – Babban Limamin Al-Azhar na kasar Masar ya yaba da yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka sanar a tsakanin Indiya da Pakistan bayan da ya nuna damuwa game da takun saka tsakanin kasashen biyu masu makamin nukiliya a cikin ‘yan kwanakin nan.
Lambar Labari: 3493250    Ranar Watsawa : 2025/05/13

IQNA - An kammala gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Tanzaniya ta rukuni biyu na 'yan'uwa maza da mata a fagagen haddar da tilawa da murya da sautin murya da karrama nagartattu.
Lambar Labari: 3492932    Ranar Watsawa : 2025/03/17

IQNA - Jami'an gidan radiyon kur'ani na kasar sun karrama mafi kyawun gasar haddar kur'ani ta kasar Mauritaniya karo na 11.
Lambar Labari: 3492302    Ranar Watsawa : 2024/12/01

IQNA - A jiya 29 ga watan Satumba a birnin Fez na kasar Moroko aka kammala gasar haddar kur'ani mai tsarki karo na 5 na mu'assasar malaman Afirka ta Muhammad VI.
Lambar Labari: 3491957    Ranar Watsawa : 2024/09/30

Mene ne kur’ani ? / 9
Alkur'ani mai girma ya gabatar da suratu Yusuf a matsayin mafi kyawun labari, kuma kula da sigar shiryarwar wannan labarin yana shiryar da mu ga fahimtar kur'ani mai kyau.
Lambar Labari: 3489367    Ranar Watsawa : 2023/06/24

Tehran (IQNA) Babban Masallacin Al Jazeera ya sami lambar yabo ta Amurka ta 2021 ta gini mafi kyau a daga Gidan Tarihi na Gine-gine na Chicago da Cibiyar Fasaha ta Turai.
Lambar Labari: 3486590    Ranar Watsawa : 2021/11/22

Tehran (IQNA) masallacin birnin Kota Kinabalu a kasar Malaysia yana daya daga cikin masallatai mafi kyau a kasar.
Lambar Labari: 3485164    Ranar Watsawa : 2020/09/09